Education

[Jamb]: Yadda Zaka Duba Jamb Result Dinka 2020

Arewa Talent


Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci munzo muku da abinda kuka dade kuna jira ya fito, Yanzu kuma zamu nuna muku yadda zaku duba jamb result dinku cikin sauki, ku dai kusance da Arewa Talent a kowane irin lokaci muma muna tare daku.

Yanzu zamu baku link din da kuna danna shi zai kaiku Portal din Jamb amma idan kuka shiga zakuga Portal din Jamb ya canza ba irin yadda kuka saba ganinsa ba, Saboda wannan shekarar da muke ciki ta 2020 Jamb tayi Updating din Portal dinta. 
Ga link din da zaku shiga: <www.jamb.org.ng>
Step 1: 
Abu na farko da zaku farayi idan kun shiga Portal din Jamb shine: Bayan kun shiga zaku ga wani rubutu ansa <Click here to Redirect to JAMB Main Site> saiku danna shi, bayan kun danna zai kaiku ai nayin Portal din Jamb.

Step 2:
Abu na biyu da zaku karayi shine bayan kun danna ya shigar daku ai nayin Portal din Jamb daga sama idan kun duba zakuga wasu rubutu daga cikinsu zakuga ansa <E-Facility> saiku danna shi, bayan kun danna zai kaiku idan zaku zabi me kukeso ku duba.

Step 3: 
Abu na uku da zaku karayi shine bayan ya shigar daku daga gefe a kasa zakuga wasu rubutu ansa <UTME 2020 Examination Slip> a kusa dashi kuma zakuga ansa <UTME 2020 Results Notification Slip> to abinda zakuyi shine saiku shiga rubutu na biyu wanda akasa <UTME 2020 Results Notification Slip> kuna danna shi zai kaiku idan zaku duba Result dinku na Jamb.

Step 4: 
Abu na hudu da zaku karayi shine bayan ya shigar daku inda zaku duba Jamb Result dinku daga gefe zakuga ansa <Check My Results> daga kasansa kuma zakuga wani rubutu ansa <Reg Number/E-Mail> to idan dubawa zakuyi saiku saka Registration Number dinku da aka baku ko kuma Gmail Account dinku wanda akayi muku wajen Registration din Jamb.

Step 5:
Abu na biyar da zaku karayi shine bayan kun saka <Registration Number> dinku ko kuma <Gmail Account> dinku daga kasa zakuga ansa <Check My Results> saiku danna shi kuna danna shi Result din Jamb dinku zai bude.

Rubutu Masu Alaka: 

[Recruitment]: Wana Requirement N-Power Suke Bukata a Wannan Shekara 2020
[WhatsApp]: Abubuwan da Suke Sawa WhatsApp su Dakatar da Mutum Daga Yin Amfani da Manhajarsu Ta WhatsApp

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button