Education

Jigawa State College Of Education, Gumel Ta Fara Sayarda Form Na Shiga Makarantar

Jigawa state college of Education na sanarda dalibai cewar makarantar ta fara sayarda form na shiga makarantar na NCE da Undergraduate na shekarar karatu ta 2021/2022.

Hukumar makarantar nasanar da daukacin dalibai cewar tana sayarda form na undergraduates akan kudi N4,000 ga masu bukata sai kuma form na NCE wanda za’a ziyarci official website na makarantar cikewa a www.jsccegumel.admissions.cloud

Wannan sanarwa ta fito daga bakin maga takardar makarantar Muhammad Tanimu Hadejia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button