Jobs

Kamfanin Cemen Na BUA Zai Bawa Graduates Horo Na Musamman Domin Tallafawa Rayuwarsu

Shahararren kamfanin cement dinnan BUA zai bawa matasan da suka kammala degree wato graduates horan  aiki a kamfaninsa dake Okpella, Edo state.

Wannan kamfani ya shiraya domin kara diban matasan da suka kammala karatunsu domin basu horo na musamman akan ayyuka daban daban da suka shafi offis da wadanda suka shafi ayyuka na ma’aikata (field work).

Kamfanin zai debi daliban da suka kammala karatun engineering a wadannan gurabe kamar haka:

i. Electrical/Electronics, Instrumentation or Automation

ii. Mechanical

iii. Chemical

iv. Process

v. Industrial

vi. Mining

vii. Production

viii.Materials

Minimum of Second Class Upper.

Not more than 3 years post NYSCexperience

Not morethan30 years of age at the point of recruitment

Ga wadanda sukeda sha’awar wannan training sai su tura CV dinsu izuwa wannan email dake a kasa.

Domin cikakken bayani zaka iya sauke PDF din dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button