Education

KANO STATE COLLEGE OF HEALTH SCIENCES AND TECHNOLOGY ADMISSION 2021

KANO STATE COLLEGE OF HEALTH SCIENCES AND TECHNOLOGY ADMISSION 2021

Hukumar gamayyar makarantun lafiya(Kano State College of Health Sciences and Technology) na jihar kano sun fara bada admission na shekar 2020/2021 ga daliban da suka sami nasarar jarrabawar shiga wadannan makarantu.

Daliban da suka nemi wadannan makarantu dasu garzaya internet café mafi kusa domin dubawa da kuma cire admission letter.

Za’a iya dubawa kai tsaye ta wannan link: http://moh.knstate.healthcare/applicants/login

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button