Hausa Songs

Kasheepu Amjad Ft. Auta Mg Boy – Kizo Gareni

Kasheepu Amjad Wanda Akafi Sani Da Kasheepun Waka Yakara Sakin Sabuwar Wakarsa Tare Da Matashin Mawakin Nan Mai Suna Auta Mg Boy Ana Kiran Sunan Wakar Da “Kizo Gareni”.

Gaskiya Zanso Duk Wani Masoya Wakokin Soyayya Na Hausa Film Ya Saurari Wannan Waka Saboda Tayi Dadi Sosai.

Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Wannan Waka Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button