Hausa Music Videos

Kawu Dan Sarki – Alkibla (Video)

Kawu Dan Sarki – Alkibla (Official Video) 2022

A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki.

Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma.

Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Alkibla” Mp3.

Watch video below and enjoy!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button