Recruitment

Keystone Bank Recruitment Exercise 2022/2023

Bankin Keystone ya  Sanar da zai  ƌauki ma’aikata wadanda suka kammala karatun Higher Institution.

Bankin ya bayyana haka a  website dinsa a inda bankin ya kara jaddada yunkurinsa na taimakawa matasa wadanda suka kammala karatunsu na B.Sc, HND, ND da sauransu.

Da haka dukkan wadanda sue da sha’awar neman aikin sai subi dukkan ka’idojin da sua sanya domin samu.

Za’a iya cikewa wajen yin anfani da wayar hannu sannan idan kuma ba’a fahimta ba sai a tuntuƃi café mafi kusa domin yin rijistar, ko kuma a garzaya izuwa reshen bankin mafi kusa daku.

Yadda za’a cike

Za’a ziyarci website wannan website na banking www.keystonebankng.com domin cikewa.

APPLY NOW!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button