Hausa Hip-Hop

Lil Prince – Man No Work

Matashin wakin hausa hip pop din nan mai suna Lil Prince yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Man No Work” wannan waka ta bada wani irin salo na daban. Gaskiya zanso masoya wannan mawaki suji wannan waka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button