Recruitment

M-Power Batch C Beneficiaries  Ga Saƙo Mai Mahimmanci – 2022

A yau 13 June, 2022 hukumar M-power ta sanar da cewa dukkan wadanda suka san suna daga cikin tsarin M-Power Batch C Da su hanzarta shiga cikin portal domin su shiga izuwa dash board dinsu sai ka duba idan kana daga cikin wadanda zasuyi  tan-tan cewar gani da ido (Physical verification).

Ta haka ne za’a iya gane wajen da za’aje domin gudanar da tantan cewar, wanda rashin yin hakan akan lokaci ka iya jawowa mutum yayi saki reshe kama ganye!

Wannan dai damace ga dukkan wanda yasamu son kowa kin wanda ya rasa! Dan haka ka iya dubawa ta wayar salula koma a ziyarci café mafi kusa domin sanin halin da ake ciki.

Idan anyi selecting dinka daga cikin wadanda za’ayiwa wannan tantan cewa zaka duba waje ko kuma ma’aikatar da zakaje domin yin tantan cewar.

Hukumar ta kara dacewa za’a iya amfani da wannan USSD code domin sanin inda za’ayi domin samun Karin sauki, sai a danna *45665# nan take za’a turo sakon SMS na wajen da za’ayi Physical verification din.

Abu nagaba shine za’a tafi da abubuwa kamar haka:

  1. N-power Identification Number
  2. Valid Mean of Identification
  3. Academic Credentials

Za’a fara ranar 14th  – zuwa 25th  June 2022, dan haka sai a kiyaye wannan lokuta saboda lokaci baya jira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button