Hausa Songs

Mr442 – A Ja Magana Ft. Iam112

Mr442 – A Ja Magana Ft. Iam112

Mawaki Mr442 ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “A Ja Magana” dashi da Iam112 itama wannan waka tana daya daga cikin sabon albun dinsa mai suna “A Ja Magana Ep” na wannan shekara ta 2022.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Mr442 – A Ja Magana Ft. Iam112 domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Mr442 – A Ja Magana Iam 112

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button