Networking

[MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020

How To Buy MTN Night Browsing

Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda ake night browsing na mtn 2020 cikin sauki.

MTN Night browsing wani tsarine mai kyau wanda Kamfanin MTN suka fito dashi, Wanda idan harkana tsarin MTN Pulse zaka iyayin Night browsing na MTN cikin dare, lokacin da ake fara Night browsing din na MTN yana farawa ne daga karfe 12 am zuwa 4 am.

Read more: [MTN]: Yadda Zaka Siyi Datar MTN 1GB N200 da Kuma 2GB N500 – 2020 

Yadda Ake Komawa Tsarin MTN Pulse

  • Zaka danna *406# zai baka zabi sai ka shiga na 1 daya kana shiga sai kadada shiga na daya 1 shikenan ko kuma katura 406 zuwa 131 ta Message.
  • Yazamana kana da kudi kamar N50 acikin layinka na MTN. 

Yadda Ake Night Browsing Na MTN

Zaka danna *406*3# zai nuna maka kamar haka:

  1. 250MB Pulse Nightlife @ N25
  2. 500MB Pulse Nightlife @ N50
Wannan shine yanda tsarin yake, Abinda zaisa kuma kaji dadin wannan tsarin shine zaka iyayi har sau hudu 4 idan ka cinye zaka iya dada yin wani zaka iya cin 2GB data a iya dare daya.

Rubutu Masu Alaka

Read more: [MTN]: Yadda Zaka Siyi Data 800MB Akan Kudi N200 a Layinka Na MTN 2020

Read more: [Airtel]: Yadda Zaka Turawa Airtel to Airtel Kudi Wato Me2u.  

Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020

Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Al’ameen Blog

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button