Networking

[MTN]: Yadda Zaka Sayi Data 800MB Akan Kudi N200 a Layinka Na MTN 2020

Arewa Talent

Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda zaka siyi 800MB akan kudi N200 a layinka na MTN.

Also read: [Recruitment]: Wana Requirement N-Power Suke Bukata a Wannan Shekara 2020

Amma abinda zaka sani shine bakowane layine yake ba amma zaka iya gwadawa a layinka na MTN idan zasu baka zasu nuna maka irin wannan rubutun da nayi a kasa, Allah yabamu sa’a.

MTN Special:

Amazing double data bundles just for you:

N200 for 800MB

N500 for 3GB

N1500 for 6GB

N2000 for 9GB

Yanzu zan baka yadda zaka shiga tsarin saboda dole saika saka danna wasu nambobi sannan zaka siyi wannan Data ta MTN Special, kuma datar idan kasiya sai tayi wata daya.

To activate, dial *131*1*3#

Idan layinka zaiyi kana saka wadannan nambobi dana baka zasu nuna maka irin wannan rubutu danayi a sama, Allah yabamu sa’a.

Rubutu Masu Alaka: 

[Airtel]: Yadda Zaka Turawa Airtel to Airtel Kudi Wato Me2u

[Airtel]: Yadda Zaka Sayi Datar Airtel 6GB Sati Daya Akan Kudi N1500

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button