Hausa Songs
Namenj – Mamaye
Namenj – Mamaye
Namenj ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Mamaye” wannan masoya jin wakokin soyayya na zakuji dadinta sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Namenj – Mamaye domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.