Recruitment

NIGERIA JUBILEE GRANT PROGRAM- AIKI DAGA FEDERAL GOVERNMENT

Nigeria Jubilee Fellows Program shirine wanda za’a dauki graduates aiki na tsawon wata goma shabiyu(12 month) na  hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Nigeria da United Nations Development Agency (UNDP) domin rage matsalar rashin aiki a tsakanin daliban da suka kammala karatunsu a Nigeria.

Za’a dauki matasa wadanda suka kammala karatun degree daga shekarar 2017 zuwa sama a fannonin karatu daban daban. Ga wanda zai nemi wannan gagarumar dama wajibi ne ya zama ya cika wadannan sharuda kamar haka:

  • Dole dalibi ya zama dan Nigeria ne
  • Fresh graduate ne zasu nema wadanda suka kammala karatu daga 2017 zuwa sama.
  • graduate ya zamo yanada second class lower (2.2) zuwa sama
  • Yazamo shekarunsa basu wuce shekara 30 ba
  • Graduate baya cikin wani aiki
  • Graduate ya kammala NYSC ko exemption
  • Ya numa shaawarsa kan abinda ya nema
  • Ya nuna shaawarsa ta taimakawa kasa

Da dai sauransu. Domin karin bayani da kuma cike wannan program sai dannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button