EducationRecruitment

Nigerian Content and Development Management Board Zata Horar Da Daliban Higher Institution

Domin zaburar da dalibai dake makarantun gaba da sakandare (Higher Institution), Hukumar Nigerian Content and Development Agency ta samar da wani shiri mai suna Science and Technology Innovation Challenge (STIC) wanda aka shirya domin zaburar da dalibai gameda entrepreneurship Development, Ga dukkan daliban dake a makarantun da gwamnati ta tabbatar dasu a fadin Nigeria.

Dalibai zasu nemi wannan tsari domin shirin gwamnati na bunkasa science, Technology da duk wani fanni wanda zai zakulo kimiya da fasaha a bangaren tattalin arziki.

Daliban dazasu iya nema:

  • Hadin gwiwar dalibai guda biyu dake fadin kasarnan
  • Daliban su zamo sun gama karatu kafin December 2021
  • Dalibai daga kowane fannin karatu na kowace makaranta (Higher Institution)

Domin cike wannan program da kuma samun cikakken bayani sai a danna wannan link: https://stic.org.ng/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button