Recruitment

NIGERIAN NAVY BASIC TRAINING SCHOOL BATCH 33 RECRUITMENT EXAMINATION HOLD ON SATURDAY 12TH MARCH 2022

Hukumar Nigerian Navy na sanar da daukacin al’umma fara jarrabawar  Basic Training School   Batch 33 na shekarar 2022 a daukacin fadin kasar nan.

Hukumar ta sanar da fara wannan jarrabawa a ranar Asabar 12th March 2022 a daukacin santoci 30 dake a fadin kasarnan.

Ana bukatar kowane dalibi ya ziyarci official website na hukumar : www.joinnigeriannavy.com domin duba suna da kuma yin reporting a center wadda dalibi zaiyi jarrabawa a ranar 12th Match 2022 da misalign karfe 7:00 na safe.

Baza abar dalibi ya zauna jarrabawa a wata center wadda ba ita ya nema ba. Don haka kowane dalibi yazo da wadannan ababan rubutu kamar haka:

1.            Print out na application form

2.            Hoto mai kala (colored photograph)

3.            Pencil da cleaner

4.            Face mark

Wannan daga:

Adedotun Ayo Vaughan

A madadin chief of the Naval staff

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button