Recruitment

NIGERIAN NAVY BATCH C ONLINE APPLICATION 2022

Hukumar Nigerian Army na sanar da daukacin al’umma musamman wadanda keda shaawar samun aikin Navy cewar zata  bude registration Batch 33 recruitment exercise na wannan sabuwar shekara.

Hukumar data  bude wannan application a ranar Litinin 3/1/2022 a inda zaa rufe a ranar 13/2/2022 don haka said a hanzarta domin cike wannan aiki.

Yadda zaa nemi wannan aiki. Ga duk Wanda keda shaawar samun wannan aiki zai tabbatar yabi sannan yanada wadannan abubuwa kamar haka

a. Zaa ziyarci wannan website na hukumar www.joinnigeriannavy.com  domin cikewa. Wannan application kyauta ne sannan duk wanda ya cike say biyu zaayi da dukkan application dinsa 

b. A yayin cikewa, za’a cire wadannan abubuwa kamar haka:

I. Completed application form

ii. Applicant’s declaration da kuma certification by parent /Guardian form

iii. Police certification form

iv. Local Government area certification form

V. Guarantor form

vi. For official use only form

Qualification da zaa iya cikewa dasu:

a. Dolene yazama akwai 5 credits a zama 2 na WASSCE/SSCE/GCE/NECO/ NABTEBA Wanda ya hadar da math da English

b.  Shekaru su zamo 18-22 a dai dai da June 2022 ga secondary

c. Shekaru su zamo 18-26 a dai dai da June 2022 ga “yan gaba da secondary (ND, HND, NCE etc)

e. Wajinine wanda zai nema yazamo bashida aure kuma dan Nigeria be.

Tsayin namiji kada yayi kasa da: 1.69, na mace kuma kada yayi kasa da 1.65

f. Dolene sai kanada NIN da BVN

Domin Karanta cikakken bayani sai a danna wannan link: https://joinnigeriannavy.com/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button