Recruitment

Nigerian Police Physical and Credential Screening 2022

Wannan sanarwa ce ta musamman ga Dalibai da suka nemi aikin police na 2021 (Police Constable) cewa anfara tantance wadanda suka neama a dukkan fadin kasa.

Wannan tantancewa it ace zata baka damar samun nasara, dan haka dukkan wanda yasan ya nema kuma bai yi wannan tantancewa ba d ya hanzarta domin yayi akan lokaci.

Domin zuwa wajen tantacewa kana bukatar farar t-shirt kal kal da takardar shaidarka ta indigene, files da kuma hotuna passport.

Sannan ana bukatar wadannan suma:

National Identity Number (NIN);

Original and duplicate copies of credentials – O’ Level Result(s), Certificate of Origin and Birth Certificate/Declaration of Age

Printout of application submission confirmation/profile page

Duly completed Guarantor’s form.

Wanda duk bai cika wannan ka’ida ba to zai rasa fa’ida a wannan waje na screening kuma baza ayi considering dinsa ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button