Jobs

NITDA in collaboration with Fasaha English and computer academy trains Nigerian youth computer

NITDA in collaboration with Fasaha English and computer academy trains Nigerian youth computer

A kokarin Gwamnatin Tarayya Karkashin Hukumar Bunkasa Fasa ta Kasa wato NITDA da hadin Gwiwar Fasaha English and Computer Academy (FECA) na Samarwa Matasa ayyukan Yi don dogaro dakai sun shirya koyawa Matasa Maza da Mata Ilmin Komfiyuta, Graphics Design, Web Design da Networking KYAUTA.

Za’a Fara Karatu a satin Farko na watan Fabrairun wannan Shekarar ta 2022.

Don Karbar Form a Kira ko WhatsApp a: 07018754862 ko 08064864015.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button