Opportunities

Nitda Zata Bawa Masu Nakasa Tallafi Da Bita Kan Sanin Makamar Aiki

Hukumar NITDA (National Information Technology Development Agency) wadda ke kula da kimiyya da fasaha ta kasa zata bawa masu nakasa tallafi tareda horon sanin makamar aiki na kwana biyar domin ganin suma masu nakasa ba’abarsu a baya ba.

Hukumar tareda hadin gwiwar federal ministry of communications and Digital economy sun shirya wannan shiri don ganin cewar akwai matasa wadanda keda nakasa amma kuma Allah basu hikimar sarrafawa da kirkirar abubuwa a wannan kasa. Hukumomin sun shirya bitar kwana biyar wadda akayiwa lakabi da “Digital Skills and Entrepreneurship”

Ga duk wadanda keda nakasa zasu iya nema ta wannan link https://plwd.nitda.gov.ng na hukumar NITDA domin samun wannan garabasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button