Hausa Songs

Rarara – Gawunan Dai Song 2023 Download

Download Rarara Gawunan Dai Song 2023

Dauda Kahutu Rarara Ya Saki Wata Sabuwar Wakar Sa Ta Siyasa Mai Suna “Gawunan Dai” Wannan Waka Yayiwa Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APC Wato Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.

Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Mp3 Domin Sauke Ta Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki Kuma Kyauta.

Download Mp3

Kasance Da ArewaTalent.Com Domin Samun Sabbin Wakokin Hausa Ko Kuma Labaran Kannywood Dan Samun Nishadi A Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button