Hausa Hip-Hop

Real DBB – Kyakkyawa

Mawaki Real DBB ya saki wata sabuwar wakar sa mai taken suna “Kyakkyawa“. Gaskiya zanso ace masoya wannan fitaccen mawaki sun saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Real DBB – Kyakkyawa domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Real DBB – Kyakkyawa

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button