Education

SA’ADATU RIMI TA FARA SAYARDA FORM NA SHEKARAR 2021/2022

Hukumar makarantar sa’adatu Rimi Collage of education na sanarda dukkan dalibai ceawar makarantar ta fara sayarda form na shekarar karatu ta 2021/2022

Hukumar makarntar ta fara sayarda form na FRE-NCE REGULAR da na SPECIAL PROGRAM domin daliban dasuke bukatar karatun NCE.

Za’a iya samun wannan form a website na makarantar a www.srcoe.edu.ng ga dukkan daliban dake da sha’awar shiga wannan makaranta mai albarka.

Wannan sanarwa ta fito ne daga bakin maga takardar makarantar Umar Gwarzo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button