Opportunities

P-YES: Sabon Shirin Bada Tallafi Na Gwamnatin Tarayya

Link ne da aka kaddamar domin samar aikinyi ga matasa, yana bayani game da batun na shirin tallafawa matasa da fadar Shugaban kasa da shirya da nufin rage radadin talauci a Najeriya….

Shirin P-YES tsari ne domin Karfafawa Matasa, samun aikinyi, an tsara shi ne domin gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocin Jihohi da kungiyoyi masu zaman kansu, don samar da wani tsari na saukaka ayyukan yi, ga matasa a Najeriya…

Manufar shirin ita ce karfafawa matasan Najeriya mushimmacin aikinyi ta hanyar samar da damammaki da kuma samar da sana’oi ta hanyar baiwa matasa aikin hannu, da samun albarkatun daza suyi zama masu amfani ga kasa….

ta yadda za a rage radadin talauci da samarwa dimbin matasa sana’o’i tare da bunkasa tattalin arziki  ta hanyar kirkire-kirkire da samar da masana’antu domin ba da gudummawa dan gina kasa….

Duk mai son cin gajiyar shirin zai iya amfani da wannan link dake kasa domin yin rijista, ku tabbatar kun baiwa masana wanda suka iya cikewa, domin shirin yana da mutukar mahimmanci a garemu Allah yaba sa’a…

Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button