Hausa Songs

Saeed G Boy – Muradin Zuciya

SAEED G BOY ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Muradin Zuciya.” Dama kowa yasan wannan fitaccen mawaki da kawowa masoyansa wakokin soyayya to yau ma gashi yakawo wata mai zafi.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Saeed G Boy – Muradin Zuciya Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Saeed G Boy – Muradin Zuciya Mp3 Download

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button