Hausa Songs

Salim Smart – Sakon Zuciya Ft. Shamsiyya Sadi

 

Salim Smart – Sakon Zuciya Mp3 Download

Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Sakon Zuciya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Muradina Ep” na wannan shekara ta 2021.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Sakon Zuciya Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Sakon Zuciya Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button