Hausa Songs

Salim Smart – Sarauniyar Mata (Mp3/Video)

 

Salim Smart ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Sarauniyar Mata” kai daga jin sunan wannan waka kasan zatayi dadi sosai kuma za’a saka kalaman soyayya masu ratsa zuciya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Sarauniyar Mata Mp3 Downlaod domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Sarauniyar Mata Mp3 Downlaod

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button