Hausa Songs

Salim Smart – Saseen Ft. Shamsiyya Sadi

Salim Smart – Saseen Ft. Shamsiyya Sadi (Official Audio) 2022

Mawaki Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Saseen” tare da Shamsiyya Sadi wannan waka natabbata zakuji dadin saboda tana da kalaman soyayya masu ratsa zuciya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Saseen Ft. Shamsiyya Sadi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Saseen Ft. Shamsiyya Sadi

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button