Hausa Songs
Salim Smart – So
Salim Smart – So
Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “So” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Muradina Ep” na wannan shekara ta 2021.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – So domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.