Recruitment

Sanarwa ta musamman ga sabbin daukan aikin “yan sanda (police officers) 2021

Hukumar yan sanda ta kasa na sanarda wadanda aka kammala dauka aikin dan sanda na shekarar 2021 wadannan abubuwa muhimmai kamar haka:

* Zaa fara training a ranar 10/1/2022 a inda zaa kammala a ranar 15/12022

* Hotuna guda 4 masu farin baya

* farar riga mai zagayayyen wuya guda 2 da gajeren wando short Nicker

* fararen takalma guda guda 2 da fararen safa

* Riga far ciki guda 2 (white sport wear)

* white bed sheets guda 2

* white pillow case guda 2

* face mask da hand sanitizer

* karamin flask na abinci, plates guda 2 da kananun wukake na cin abinci

* zaazo da adda da tsintsiya

* zaazo da bokiti da kayan wanke wanke (toiletries)

* Hard cover notebook

* original copy na NIN slip/card

* original copy na credentials

Hukumar tace bazata lamunci latti ba duk wanda yayi latti baa saurareshi ba. Sannan hukumar na kara Jan hankalin mutane cewar kada wani ya kiraka domin a bashi kudi domin samun wannan aiki, son haka idan kanada wani korafi ka kira wannan lambar: 08100004507

Allah yabada SAA.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button