Education
School Of Health Technology Kano Tafara Jarrabawar Tantancewa
Hukumar makarantar lafiya ta School of Health Technology Kano na sanar da daliban da suka nemi makarantar dasu hanzarta zuwa café mafi kusa domin fara jarrabawar tantancewa a yau 26/04/2021
KARANTA: Hukumar JAMB tayiwa Dalibai sama da 300,000 Rijista.