Education

School Of Nursing Kano Zata Fara Online Application 2021/2022

Hukumar gayamayyar makarantun school of Nursing da Madobi school of midwifery kano na sanar da al’umma cewar zasu fara  online application na shekara karatu ta 2021/2022 domin daliban da keda sha’awar shiga wadannan makarantu.

Za’a bude portal na wannan registration a ranar 28th October, 2021. Don haka duk dalibin da yasan yanada sha’awar shiga wadannan makarantu na koyan harkar lafiya sai ya shira domin online application wanda zai fara nan bada dadewa ba kamar yadda aka sanar a sama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button