Education

Sakamakon Jarrabawar Science & Technical Schools Board, Kano State Yafito

A yau ne 26 January 2021 makarantar Science & Technical Schools Board, Kano State tana mai sanar da duk wani dalibi dayasan yayi jarrabawa dayaje ya duba sakamakonsa (RESULT).

Domin duba wannan sakamako za’a iya shiga shafin ta na yanar gizo-gizo da ta bayar: stsbkano.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button