Hausa Songs

Shamsiyya Sadi – Ramadan

Shamsiyya Sadi – Ramadan (Official Audio) 2022

Shamsiyya Sadi ta saki wata sabuwar wakar ta da tayiwa shigowar watan Azumin Ramadana mai suna “Ramadan” natabbata wannan waka zata yi muku dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Shamsiyya Sadi – Ramadan domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Shamsiyya Sadi – Ramadan

Kasance da ArewaTalent.Com domin sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button