Networking

Shin Ko Kasan Zaka Iya Samun Kudi Da Wayar Hannunka a kowane second!

Assalamu Alaikum,

Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka na Arewa Talent. Yau kuma munzo muku da wata dama da zata baku mamaki ta inda zaku maida wayar hannunku masana’anta, sa’anan Nairori  bazasu yankemuku ba.

Wannan tsari ya kunshi sayar da DATA, KATIN WAYA MTN,ETISALAT, AIRTEL, tare da biyan kudin Wutar Lantarki, kudin ruwan Fanfo d.s. abin sha’awar anan shine sama da kaso casa’in na mutanen wannan duniya sun mallaki wayar hannu kaima mai karantawa shaidane.

To dan haka kada mubari wayoyin hannun mu su ringa tatikemu su maishemu wasu shanun tatsa! Don haka ko kana da kyau to ka kara da wanka domin kogi baya kin dadi.

Bugu da kari shi wannan tsarin da wayarka ma zaka iya yin rijistar kuma ana farawane da kudi mara yawa. Kuma zai baka riba mai gwabi. Domin Karin bayani: Domin yin Risjista danna wannan link RIGISTER

+2348034231482

+2348098923636

Email: allmukhtar10@gmail.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button