Hausa Songs
Saeed G Boy – Cele
Saeed G Boy ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Cele“. Wannan waka tayi dadi sosai saboda an saka kalaman soyayya masu ratsa zuciya, gaskiya zanso masoya wannan mawaki su saurari wannan waka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Saeed G Boy – Cele domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.