Technology

[Technology]: Yadda Ake Cire Background Na Hoto 2020.

how to change image background
how to change image background

Barka da zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna maka yadda ake cire background na hoto bawai saika saka hotanka acikin wani application ba ko kuma wata software ta computer.

Read more: [WhatsApp]: Yadda Zaka Sakawa WhatsApp Dinka Two-Step Verification 2020.

What is removebg?

Remove.bgwani website ne wanda zai baka damar kasaka hotanka shi kuma ya cire maka background din da yake jiki harma yabaka damar idan kanaso ka canza wani background din zaka iya canzawa nan take.

How to use it?

Zaka iya amfani da wannan website ta bangarori kamar haka:

1    For individuals

2-    For Photographers

3-    For Marketing

4-    For Developer

5-    For Ecommerce  

6-    For Media

7-    For Car Dealerships

How to change image background:

Step 1: Abu na farko da zaka farayi shine idan kanaso ka cire background din hotanka zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan address din www.remove.bg bayanka gama saka wannan address din saika danna Search kana dannawa zai budemaka cikin website din.

how to change image background

Step 2: Abu na biyu da zaka karayi shine bayan ya budemaka cikin website din daga gefan hannunka na dama zakaga ansa Uploade Image or Drop a File saika danna Upload Image kana dannawa zai budemaka cikin File Manager dinka saika zabi hotan da kakeso kacirewa background.

Step 3: Abu na uku da zaka karayi shine bayanka zabi hotan da kakeso kacirewa backgrounddaga kasan wayarka ko computer dinka zakaga ansa Open saika danna shi kana dannawa zai fara uploading, Acikin second biyar idan da network zai iya gamawa.

Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine bayan ya gama uploading daga kasa zakaga ansa Download a jikin hotan kuma zakaga ansa Edit idan kanaso kayi downloading din hotanka a haka zaka iya danna download idan kuma kanaso kadada saka wani background din saika saka danna Edit.

Rubutu Masu Alaka:

Read more: [Technology]: Yadda Ake Hada Link Na Download 2020

Read more: [Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Biyu 2020

Read more: [Apps & Games]: Yadda Ake Hada Cartoon Animation Video 2020

Read more: [Gmail Account]: Yadda Ake Bude Gmail Account 2020

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

6 Comments

  1. I operate a vape store directory site and we have had a listing from a vape shop in the USA that likewise offers for sale CBD goods. A Month afterwards, PayPal has written to use to claim that our account has been restricted and have requested us to get rid of PayPal as a payment method from our vape store directory site. We do not offer for sale CBD items such as CBD oil. We solely offer marketing professional services to CBD firms. I have had a look at Holland & Barrett– the UK’s Leading Health and wellness Retail store and if you take a good look, you will witness that they offer for sale a surprisingly comprehensive series of CBD items, specifically CBD oil and they also happen to take PayPal as a settlement method. It appears that PayPal is administering twos sets of rules to many different companies. As a result of this stipulation, I can no longer accept PayPal on my CBD-related internet site. This has restricted my payment choices and currently, I am greatly reliant on Cryptocurrency payments and direct bank transfers. I have spoken to a solicitor from a Magic Circle law firm in The city of london and they said that what PayPal is doing is totally illegal and discriminatory as it should be applying an uniform benchmark to all companies. I am yet to get in touch with yet another lawyer from a US law firm in London to see what PayPal’s legal position is in the USA. Meanwhile, I would be extremely appreciative if anyone here at targetdomain could offer me with substitute payment processors/merchants that deal with CBD firms.

  2. Does anyone know whether I am able to buy Just Delta 8 Gummies (justdeltastore.com) at Vaporized, 12158 St. Charles Rock Rd., Bridgeton, MO, 63044?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button