Scholarship

THE BULB FELLOWSHIP SCHEME 2021/2022 FOR YOUNG NIGERIANS IN TECH CAREER

Wannan scholarship zai bawa dalibai wadanda shekarunsu ya kama daga 18 zuwa 30 dake a bangaren kimiyya da fasaha damar samun damar bunkasa karatu a bangarori daban daban.

Wajibine ga duk wanda keda shaawar wannan tallafi daya zama yana kammala bautar kasa ta NYSC.

Domin cike wannan scholarship sai a danna wanna link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button