Hausa Songs

Umar M Shareef – Auta Mix

Umar M Shareef – Auta Mix (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Auta Mix” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Auta Mix dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Auta Mix

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button