Hausa Songs

Umar M Shareef – Kar Ki Wuce (Audio & Video)

An saki videon sabuwar wakar nan mai suna “Kar Ki Wuce” ta cikin film din nan mai suna SARKI GOMA ZAMANI GOMA wadda fitaccen mawakin na masana’antar kannywood ya raira wato Umar M Shareef wanda yanzu haka zamu ajiye muku videon wannan waka domin ganin yanda salon wakar yake.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Kar Ki Wuce domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Kar Ki Wuce

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music na tabbata idan kana ziyartar wannan shafi babu shakka zaka dinga samun farin ciki azuciyarka na ganin abinda kakeso kodayaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button