Hausa Songs

Umar M Shareef – Kibani Soyayya

Download song Umar M Shareef – Kibani Soyayya (Farin Jini EP) Album 2022

Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Ki Bani Soyayya.” Itama wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna Farin Jini EP na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Kibani Soyayya Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Ki Bani Soyayya Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button