Hausa Songs

Umar M Shareef – Kyautar So

Umar M Shareef – Kyautar So (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Kyautar So” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Kyautar So dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Kyautar So

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button