Hausa Songs

Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki

Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ni Maraya Ne Bibki” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button