Hausa Songs

Umar M Shareef – Rayuwata

Download song Umar M Shareef – Rayuwata Mp3 Audio

Shahararar mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Rayuwa Ta” wannan waka itama ba magana tayi dadi sosai masoya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Rayuwata Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.


Umar M Shareef – Rayuwata Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

One Comment

  1. Wow umar m sharif waka a cikin jinin jikinka take Allah yama tarin baiwa mai yawa ina jin dadin sauraron wakokinka domin suna sani cikin shauki da nishadi Allah ya kara maka basira ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button