Hausa Songs

Umar M Shareef – So Ruwan Zuma

Umar M Shareef – So Ruwan Zuma (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “So Ruwan Zuma” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – So Ruwan Zuma Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – So Ruwan Zuma Mp3 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button