Hausa Songs
Umar MB – Burin Rai
Umar MB – Burin Rai
Umar Mb ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Burin Rai” wannan masoya jin wakokin soyayya na zakuji dadinta sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Burin Rai domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.