Hausa Songs

Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi

Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi

Umar MB ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ina Sonki” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Rai Ep” na wannan shekara ta 2021.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi  domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar MB – Ina Sonki Ft. Hairat Abdullahi

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button