Hausa Songs

Umar MB – Kin Ba Ni So Ft. Shamsiyya Sadi

Umar MB yasaki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kin Ba Ni So” featuring Shamsiyya Sadi wannan waka anzubar da kalaman soyayya masu nishadantarwa.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Kin Ba Ni So Ft. Shamsiyya Sadi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music.

Umar MB – Kin Ba Ni So Ft. Shamsiyya Sadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button