Hausa Songs

Umar MB – Maryama

Umar MB – Maryama

Umar MB ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Maryama” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Gajimare Ep” na wannan shekara ta 2020.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Maryama domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar MB – Maryama

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button