Hausa Songs

Umar MB – Saurayi Na

Download song Umar MB – Saurayi Na Mp3 Audio

Mawaki Kuma Makadi, Umar MB, Ya Sako Sabon Karamin Album Dinsa Mai Suna “Farin Wata Sha Kallo”.

Wannan Karamin Album Din Wanda Akafi Sani Da “Ep” Yayi Wakoki Guda 6 A Ciki, Duk Cikin Wakokin Babu Na Zubarwa,

Related Articles

Sannan Wakokin Yayisu Ne Kuce Duka Na Soyayya, Kamar Yanda Akasan Mawakin Shima Akwai Kokari Sosai Wajen Raira Wakokin Soyayya.


Umar MB – Saurayi Na Mp3 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button